NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Mallakar Gida Ga Mai Ƙaramin Ƙarfi

[ad_1]



Mallakar muhalli na daga cikin burin kusan kowane ɗan Najeriya.

Sai dai a mafi yawan lokuta, waɗannan muradai ba sa cika, musamman ga masu ƙaramin ƙarfi ko matsakaicin samu.

Sai dai wasu masana na ganin akwai dabaru da marasa ƙarfi za su iya bi domin su mallaki nasu muhalli ta halattacciyar hanya.

A kan waɗannan dabaru ne shirin NAJERIYA A YAU zai yi nazari.

Domin sauke shirin kai-tsaye latsa nan.


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *