NAJERIYA A YAU: Dalilan Yaduwar Cutuka A Irin Wannan Lokaci
[ad_1]
Da zarar damuna ta fara bankawana, yanayi na sanyi da zafi kan fara sallama, wanda hakan kan zo da rashin lafiya dake yaduwa a cikin…
Karin fannoni
Da zarar damuna ta fara bankawana, yanayi na sanyi da zafi kan fara sallama, wanda hakan kan zo da rashin lafiya dake yaduwa a cikin alumma.
Ko wadanne dalilai ne suka sa ake samun yaduwar rashin lafiya a wannan lokaci?
Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.
Domin sauke shirin, latsa nan
Mai dangantaka
[ad_2]
Source link