Me ya fi kawo samu tsakanin sana’a da digiri?

[ad_1]



An dade ana muhawara a tsakanin masu sana’a da masu digiri, musamman wadanda suka yi gam-da-katar suka samu ayyuka masu tasiri, kan abin da ya fi kawu samu.

Ko wanne bangare yana da kwararan hujjoji; amma masu raba gardama sun ce akwai zabi na uku.

Shin wanne zabi ne wannan?
Abin da shirin Daga Laraba zai yi nazari a kai ke nan.

Domin sauke shirin, ku danna nan:

Domin sauraron shirin, dannan nan


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *