Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Ya Yi Murabus
[ad_1]
Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya yi murabus daga muƙaminsa.
Wannan dai na zuwa ne biyo bayan yunƙurin da Majalisar Dokokin jihar ta yi na tsige shi, kan wasu tuhume-tuhume da suka shafi almundahana da dukiyar al’umma.
- EFCC Ta Ɗauki Matakin Ƙwace Wasu Gidajen Abubakar Malami A Abuja
- Sin Da Najeriya Sun Sanya Hannu Kan Shirin Yarjejeniyar Raya Dangantakar Abokantaka A Fannin Tattalin Arziki
Cikakken bayani na tafe…
[ad_2]
Source link