Kasar Sin Ta Mika Ma’aikatan Wani Jirgin Ruwa 17 Da Ta Ceto Ga Kasar Philippines


A yau Lahadi, kasar Sin ta mika ma’aikatan wani jirgin ruwa 17 ’yan kasar Philippines da ta ceto daga hatsarin jirgin ruwan a yankin tsibirin Huangyan, ga kasar Pilippines.

A ranar Jumma’a, wani jirgin dakon kaya mai rajistar kasar Singapore dake kan hanyarsa ta zuwa Sin daga Philippines ya rasa hanyoyin sadarwa a kusa da tsibirin Huangyan. An tabbatar da 2 daga cikin mutanen 17 sun mutu. Akwai kuma wasu 4 da ba a gani ba. (FMM)



Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *