HOTUNA: An kai gawar Arase Benin domin yi mata jana’iza
[ad_1]
An kai gawar Tsohon Sufeto Janar na ’Yan Sanda, Solomon Arase, zuwa Birnin Benin, Babban Birnin Jihar Edo, domin yi masa jana’iza.
Arase, ya rasu ne a ranar 31 ga watan Agusta, 2025, a Asibitin Cedarcrest da ke Abuja, bayan fama da rashin lafiya.
A makon da ya gabata, aka gudanar da bikin tunawa da shi a Abuja.
Sai kuma a ranar Asabar Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta kai gawarsa Benin domin kammala bukukuwan jana’izarsa.
Ga hotuna:
Mai dangantaka
[ad_2]
Source link