Gwamnatin Katsina Ta Rufe Dukkanin Makarantun Gwamnati A Jihar



Gwamnatin Jihar Katsina ta bayar da umarnin rufe dukkanin makarantun gwamnati a jihar nan take.

Hukuncin ya biyo bayan barazanar tsaro da aka samu a wasu jihohin Arewa.

Kwamishinan Ilimi na Jihar, Yusuf Sulaiman Jibia, ya tabbatar da rufe makarantu ga ‘yan jarida a ranar Juma’a.

Karin bayani na tafe…



Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *