Gwamnatin Ghana Ta Sake Buɗe Matatar Man Fetur Bayan Rufe Ta A Baya
A makon da ya gabata ne, shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya umarci wadanda ya nada, a mukaman siyasa, musamman wadanda, ke da ra’ayin tsayawa takara cewa, su yi murabus a ranar 31 na watan Maris din 2026. Wannan umarnin na shugaban ya nuna a zahiri cewar, an riga an kada, Gangar tunkarar zaben kakar 2027…
Rundunar tsaron haɗin gwiwa ta Operation Enduring Peace (JTF OPEP) ta kashe wani ɗan fashi mai satar mutane a Ƙaramar Hukumar Jama’a da ke Jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a, bayan da sojojin suka gano mafakar ’yan ta’addan a garin Jagindi/Kogum da ke Kudancin Kaduna. Sanarwar da kakakin rundunar,…
A wannan Litinin ɗin Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya sauka a Brasilia da ke ƙasar Brazil, inda ya fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu, domin amsa gayyatar da ƙasar ta yi masa. Tinubu ya samu kyakkyawar tarba daga shugaban Brazil, Inacio Lula da Silva, inda aka yi masa faretin ban girma…
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Wolverhampton Wanderers ta kori kocinta Vitor Pereira a yau Lahadi, 2 ga watan Nuwamba, bayan da ƙungiyar ta kasa samun nasara a wasanni goma na farko a gasar Firimiya ta bana. Pereira ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru uku a watan Satumba, bayan ya taimaka wajen tabbatar da cewa Wolves…
Karin fannoni Cin guba ta hanyar abinci (food poisoning) wata cuta ce da ke faruwa idan mutum ya ci abinci ko ya sha abin sha da ya gurɓace. Gurɓacewar abincin na iya fitowa daga ƙwayoyin cuta kamar Salmonella, E. coli, ko Listeria, ko kuma daga ƙwayoyin cutar virus, ƙwari (parasites), ko sinadarai…
Hukumar Sadarwa ta Nijeriya (NCC) ta umurci kamfanonin sadarwar wayar hannu (MNOs) da su biya diyya ga masu amfani da layukan waya waɗanda ke fuskantar matsalar ƙarancin ingancin sabis na sadarwa a wasu wurare. Hukumar ta bayar da wannan umarni ne a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi ta bakin Nnenna Ukoha,…