El-Rufai Ya Ƙi Amsa Tambayoyin ICPC, Ya Ce A Haɗu A Kotu
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] ICPC ta ce za ta ci gaba da binciken tsohon Shugaban NMDPRA, Farouk Ahmed, duk da cewa attajirin ɗan kasuwar nan, Aliko Dangote ya janye ƙorafinsa. Hukumar ta tabbatar da cewa Dangote ya aike mata wasiƙar na janye ƙorafinsa. Shirin Ceto Zamfara Na Samun Nasara, Yayin Da Gwamna Lawal Ke Duba Ayyuka A Shinkafi…
[ad_1] Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Nijeria (NCoS), reshen Jihar Kano, ta bayyana cewa sauya wurin da ake tsare da malamin addinin Musulunci da ke fuskantar shari’a, Malam Abduljabbar Nasiru Kabara, zuwa wani gidan yari da ke karkashin ikon tarayya, hanya ce ta gudanar da aiki na yau da kullum wacce aka yi…
[ad_1] A yau Alhamis 12 ga watan nan na Maris, kasar Sin ta yi bikin ranar dasa bishiyoyi karo na 48. Ofishin kwamitin kula da dazuzzuka na kasar Sin ya fitar da wani rahoto na halin da dazuzzukan kasar Sin a shekara ta 2025 ke ciki, inda ya nuna cewa a shekarar da ta gabata,…
[ad_1] Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta gano motar Toyota Hilux da aka sace a gidan gwamnatin jihar a ofishin mataimakin gwamna tare da kama wanda ake zargi da satar. A cewar wani rahoton ‘yansanda, an gano motar ne a safiyar Laraba bayan kaddamar da wani binciken gaggawa da jami’an tsaron suka yi. An kama…
[ad_1] Masu iya magana sun ce, “In ka ji wane ba banza ba, in ba’a sha ruwa ba, an sha rana” Hon. Aminu Suleiman shi ne Shugaban shahararriyar kungiyar magoya bayan Shugaba Tinubu mai suna “Tinubu Support Organisation (TSO)”. Shi ne ya kirkiro kungiyar kimanin shekaru Shida kafin Shugaba Tinubu ya furta maganar yin takarar…
[ad_1] Ƙungiyar Malaman Jami’a (ASUU) reshen Jami’ar Tarayya Kashere (FUK), ta yi zanga-zangar lumana, inda ta buƙaci Gwamnatin Tarayya ta aiwatar da yarjejeniyar da suka yi da sauran buƙatunsu da ba a cika ba. Zanga-zangar ta fara ne daga ofishin ƙungiyar, ta bi ta ginin shugaban jami’ar, sannan ta ƙare a bakin…