Muna koyar da matasa amfani da AI su samu aiki mai tsoka
Yayin da ƙirƙirarriyar basira ke ci gaba da yaɗuwa a tsakanin alʼumma, wasu mutane sun himmatu wurin yin amfani da ita ta hanyar da ta dace. Jimeh Saleh, na cikin waɗanda ke gangami don saita AI ta hanyar da za ta yi sauƙin amfani ga alʼumma. 🎥 – Fatawul Mohammed source