Similar Posts
Yadda rikici ya kaure a majalisar Mexico
Rikice ya kaure ne a majalisar dokokin Mexico bayan da aka fara ce-ce-ku-ce kan ƙudirin rufe cibiyar tabbatar da adalci ta birnin Mexico. Wasu ƴan majalisar sun riƙa ture-ture da ja wa junansu gashi a cikin rikicin. source
LABARAN SAFIYAR JUMAA 08-08-2025
Labaran Safiyar Juma’a 08/08/2025CE – 14/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Madugun adawa Atiku Abubakar ya buƙaci a gaggauta sakin fitaccen ɗan gwagwarmayar nan, Omoyele Sowore da ke tsare a hannun ’yan sanda. Tsoffin Kansilolin APC a Kano sun yi zanga-zangar nesanta kansu da maganganun Abdullahi Abbas. Gwamna Bago na jihar Neja yace sulhu da ƴan bindiga…