Gwamnatin Gombe za ta ƙirƙiri sabbin ƙananan hukumomi 13
[ad_1] Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya miƙa ƙudiri zuwa Majalisar Dokokin Jihar domin neman amincewarta a ƙirƙiri sabbin ƙananan hukumomi 13. Gwamnan, ya bayyana cewa wannan mataki zai taimaka wa gwamnati wajen kusantar al’umma, da ayyukan raya ƙasa. Sabbin ƙananan hukumomin da ake shirin ƙirƙira za su fito daga ƙananan…