An Kama Hakimi Kan Zargin Yi Wa ‘Yar Shekara 12 Fyaɗe A Gombe
[ad_1] Rundunar ’Yansandan Jihar Gombe ta kama wani hakimi mai shekara 55 daga garin Zambuk, a Ƙaramar Hukumar Yamaltu/Deba, kan zargin yi wa wata yarinya mai shekara 12 fyaɗe. Kakakin rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya ce an kai rahoton lamarin ofishin ’yansanda na Zambuk a ranar Asabar. ’Yansanda sun je wajen da abin ya faru,…