Burinmu mu taimaka wa mata da matasa da kuɗin da muka tara – ACF
A ƴan kwanakin nan ne ƙungiyar tuntuɓa ta arewacin Najeriya ta cika shekara 25 da kafuwa, sai dai lamura na ci gaba da taɓarɓarewa a yankin.
BBC ta tambayi shugaban ƙungiyar Bashir Dalhatu kan muhimman matsalolin da arewa ke fuskanta, ga kuma abubuwan da ya bayyana.
🎥 – Fatawul Mohammed
source