Atiku Abubakar Ya Zargi Bola Tinubu Da Raunana Dimokuraɗiyya
[ad_1]
- Sojoji Sun Daƙile Hare-haren Boko Haram, Sun Kashe Mutane 29 A Borno, Yobe
- Tinubu Ya Taya APC Murnar Nasara A Zaɓukan Birnin Tarayya, Kano Da Ribas
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Ana zargin ’yan Ƙungiyar ISWAP da sace sabon mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Biu da ke Borno, Alhaji Saidu tare da kansiloli biyu da wasu fasinjoji da dama. Majiyar tsaro da ta mutanen garin Miringa, sun ce sacewar ta faru ne a ranar Laraba da yamma a kan hanyar ƙauyen Kamuya zuwa…
[ad_1] Ministan Kudi kuma Ministan Tattalin Arziki, Wale Edun ya fayyace cewa ba za a fara aiwatar da cire harajin man fetur na kashi 5 cikin 100 nan take ba. Ministan ya bayyana hakan ne a ranar Talata a wani taron manema labarai a ofishinsa da ke Abuja. Ministan ya kuma ce ba za a…
[ad_1] Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta kara tsaurara matakan tsaro don gudanar da bukukuwan kirismati da na karshen shekara lafiya, inda ta tabbatar wa mazauna jihar samar da tsaron rayuka da dukiyoyi a fadin jihar. Kwamishinan ‘yansanda, Ibrahim Bakori ne, ya bayyana hakan a ranar Litinin yayin da yake ganawa da manyan jami’an ‘yansanda domin…
[ad_1] Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya kare salon mulkinsa na tsawon shekaru takwas da ya yi a jihar, inda ya jaddada cewa ya tabbatar da adalci da daidaito tsakanin kowane ɓangare, tare da ƙin amincewa da abin da ya kira “haƙƙoƙin mu ne” daga mutanen Kudancin Kaduna. Da yake jawabi a shirin ‘Social…
[ad_1] Sakamakon tallafa wa al’umma da jari da sauran ayyukan jin kai a dukkanin fadin jihohin kasar nan, kula tare da habaka harkokin ilimi, fasaha da bai wa tsofaffi kulawa ta musamman da kuma taimako iri daban-daban, ya sa Sanata Oluremi Tinubu kasancewa a matsayin Gwarzuwar Shekarar 2025. Sanata Oluremi Tinubu: Nuna Tausayi Ga Masu…
[ad_1] Rukunin ba da tallafin jinya na Sin na 24 dake ba da agaji a jamhuriyar Nijar, da kwararru masu aikin hadin gwiwa na asibitin al’ummar jihar Guangxi ta kabilar Zhuang mai gashin kai ta kasar Sin da babban asibitin Nijar da Sin ta ba da taimakon gina shi, sun gudanar da aikin jinya…