An Kashe Mutum Ɗaya Yayin Da Masu Fasa Ƙwauri Suka Kai Hari Kan Kwastam A Ogun
[ad_1]
An tabbatar da mutuwar mutum ɗaya yayin da masu fasa ƙwauri suka sake kai hari kan jami’an kwastam na yankin Ogun 1 da ke kan iyakar Idiroko, a fafatawar da ta shafe tsawon awanni.
Duk da haka, an ruwaito cewa, jami’an kwastam din sun kama wata tawagar masu fasakwari a babur dauke da akalla buhu 46 na shinkafa.
An ƙwace haramtacciyar shinkafar, mai nauyin kilo 50, inda aka tafi da ita zuwa ofishin hukumar NCS.
[ad_2]
Source link