An Kammala Gwaji Na Farko Na Shirye-shiryen Murnar Bikin Sabuwar Shekarar Sinawa Na CMG Na Shekarar 2026
[ad_1]
A yau 17 ga wannan wata, aka kammala gwaji na farko na shirye-shiryen murnar Bikin Sabuwar Shekarar Sinawa na CMG na shekarar 2026 cikin nasara. A yayin gwajin, an hada da sabbin fasahohi da shirye-shirye daban daban, da gwajin gudanar da shirye-shiryen yadda ya kamata.
An tsara shirye-shiryen bisa jigon “Ba za a iya tsayar da gudun dawaki ba” cikin yanayi na farin ciki da jin dadi, ta yadda ake son shaida yanayi mai yakini na kasar Sin a sabon zamani bisa gudummawar al’adun gargajiya da fasahohin zamani gaba daya. (Zainab Zhang)
[ad_2]
Source link