Shugaban Kasar Uruguay Yamandu Orsi Zai Kawo Ziyara Kasar Sin


Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ya sanar a yau Litinin cewa, bisa gayyatar da shugaban kasar ta Sin Xi Jinping ya yi masa, shugaban jamhuriyar Uruguay Yamandu Orsi zai kawo ziyarar aiki kasar Sin tsakanin ranekun 1 zuwa 7 ga watan Febreru. (Mai fassara: Bilkisu Xin)



Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *