Senegal ta lashe gasar AFCON ta 2025
[ad_1]
Senegal ta zama zakarar Gasar Nahiyar Afirka (AFCON) ta 2025, bayan doke mai masaukin baƙi, Maroko da ci ɗaya mai ban haushi a wasan ƙarshe na gasar.
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Senegal ta zama zakarar Gasar Nahiyar Afirka (AFCON) ta 2025, bayan doke mai masaukin baƙi, Maroko da ci ɗaya mai ban haushi a wasan ƙarshe na gasar.
[ad_2]
Source link
[ad_1] Tsohuwar jarumar Kannywood, Mansurah Isa, ta ƙaryata labarin da wata jaridar intanet ta yaɗa cewa wai tana son ta auri shahararren dan TikTok, Ashiru Mai Wushirya, wanda ya yi tashe a kafafen sada zumunta a ’yan kwanakin nan. A wani saƙo da ta wallafa, Mansurah ta ce labarin ƙarya ne kuma…
[ad_1] A yau Jumma’a, an gudanar da taron manema labarai na bikin al’adun fina-finai na babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin wato CMG a birnin Beijing. A karkashin jagorancin hukumar kula da fina-finai ta kasar Sin, za a gudanar da bikin al’adun fina-finai a hukumance a birnin Ningbo dake lardin Zhejiang daga ranar…
[ad_1] Kungiyar Dattawan Arewacin Nijeriya (ACF) ta bayyana matuƙar damuwarta kan rushe kasuwar Alaba Rago mai ɗimbin tarihi a Legas, inda ta bayyana hakan a matsayin babban koma baya ga dubban ’yan kasuwa. A cikin wata sanarwa ɗauke da sa hannun sakataren yaɗa labaranta na ƙasa, Farfesa T. A. Muhammad-Baba, Ƙungiyar ta…
[ad_1] Rundunar ’Yansandan Nijeriya ta tura jami’ai na musamman don haɗa kai da sojoji da ‘yan sa-kai wajen nemo ɗaliban da aka sace a makarantar Government Girls Comprehensive Secondary School, Maga da ke ƙaramar hukumar Danko/Wasagu ta Jihar Kebbi. Kakakin rundunar, CSP Nafiu Abubakar Kotarkoshi, ya ce tawagar na bincike a hanyoyin da ’yan…
[ad_1] Kungiyoyin Real Madrid da PSG na sa ido kan Victor Osimhen, yayin da ake hasashen yiwuwar sayensa a kasuwar bazara. A cewar dan jaridar Turkiyya Ali Naci Küçük, Real Madrid ta sanya Osimhen da Erling Haaland na Manchester City cikin jerin zabin ‘yan wasan da take son dauka a kakar wasa mai zuwa. Küçük…
[ad_1] Akalla ’yan ci-rani 26 sun mutu bayan jiragen ruwan da suke ciki guda biyu sun nitse a teku a kusa da tsibirin Lampedusa na ƙasar Italiya. Hukumar Kula da ’Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce ana hasashen ƙarin wasu mutanen kuma sun ɓace yayin da ake ci gaba…