Cibiyar Wutar Lantarki ta Ƙasa ta lalace
[ad_1]
Babbar Cibiyar Wutar Lantarki ta Najeriya ta lalace, kwana guda bayan Gwamnatin Tarayya ta sanar da kammala gyaran babbar cibiyar lantarki ta ƙasa da ke Legas.
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Babbar Cibiyar Wutar Lantarki ta Najeriya ta lalace, kwana guda bayan Gwamnatin Tarayya ta sanar da kammala gyaran babbar cibiyar lantarki ta ƙasa da ke Legas.
[ad_2]
Source link
[ad_1] Jimilar jami’an kasashe 45 abokan huldar kasar Sin karkashin dandalin tattauna hadin gwiwar Sin da Afrika (FOCAC) da na kungiyar Tarayyar Afrika (AU), sun fara karbar horon dake mayar da hankali kan yaki da talauci, wanda ke gudana a jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kanta daga ranar 19 zuwa 26…
[ad_1] Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe wani tsohon malami kuma manomi, Andrew Imuekheme, a Jihar Edo. Lamarin ya faru ne a ranar Talata a garin Ikabigbo, da ke Masarautar Uzairue, a Ƙaramar Hukumar Etsako ta Yamma. Rahotanni sun ce Malam Andrew na kan hanyarsa daga gona lokacin da…
[ad_1] Direbobi sun bukaci gwamnatin tarayya da Gwamnatin Jihar Borno, da su sake gina hanyar Damaturu zuwa Biu mai tsawon kilomita 85, wadda ta hada kananan hukumomi biyar a jihohin Yobe da Borno. Mazauna yankin, sun nuna rashin jin dadinsu kan rashin kyawun hanyar, inda suka ce hakan ya janyo tsawaita lokacin tafiye-tafiye tare da…
[ad_1] ‘Yan Nijeriya da dama da suka hada da jami’an diflomasiyya da lauyoyi da kungiyoyin yankuna, sun yi tir tare da Allah-wadai da barazanar da shugaban Amurka Donald Trump ya yi, na mamaye kasar da sojoji, kan zargin kisan kiyashin da ake yi wa kiristoci. Jami’an diflomasiyya sun bayyana cewa, ko kadan ba su…
[ad_1] Real Madrid na jiran rahoton likitoci kan irin raunin da Jude Bellingham ya ji a wasan da suka doke Rayo Vallecano 2-1 a yau Lahadi. Ɗan wasan tsakiyar ya ji rauni ne cikin mintuna 10 kacal da fara wasan, lamarin da ya tilasta wa kocin Real Madrid sauya shi da Brahim Díaz. An hango…
[ad_1] Matatar man Dangote ta fara fuskantar buƙatar man fetur mai yawa daga ƙasashen Afirka. Hakan na zuwa bayan rikicin Amurka da Isra’ila kan ƙasar Iran ya katse hanyoyin samar da mai. Kamfanin ya ce ƙasashe kamar Afirka ta Kudu da wasu sun nemi kayayyaki a wurinsa, A lokaci guda, ya ƙara farashin Fetur daga…