An Wallafa Littafin “Bayanai Kan Jerin Tunanin Tattalin Arziki Na Xi Jinping”
[ad_1]
Madaba’ar jama’a da madaba’ar CIBP sun wallafa littafin “Bayanai kan jerin tunanin tattalin arziki na Xi Jinping”, wanda kwamitin raya kasa da yin kwaskwarima na Sin, da babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin wato CMG suka yi hadin gwiwar tsarawa, kuma yanzu haka ana wallafa littafin a duk fadin kasar.
Wannan littafi, mai kunshe da nazarin misalan ayyuka, ya fayyace ainihin ma’ana, da abubuwa masu nasaba, da kuma bukatun ayyuka na tunanin tattalin arziki na Xi Jinping. (Safiyah Ma)
[ad_2]
Source link