Amurka ta ƙaddamar da hari kan ’yan ta’adda a Nijeriya
Amurka ta ƙaddamar da wani hari da ta ce ta aiwatar kan ’yan ta’adda a yankin Arewa maso Yammacin Nijeriya.
Shugaba Donald Trump ne ya bayyana hakan cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Truth Social a daren nan.