Ma’aikatun da suka fi samun kasafi

[ad_1]



Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2026 a gaban majalisar dokokin Najeriya, inda ya gabatar da Naira tiriliyan 58.47.

Shugaba Tinubu ya tsara kashe Naira tiriliyan 15.25 don gudanar ayyukan yau da kullum na gwamnati, sannan ya ware Naira tiriliyan 26.08 domin gudanar da manyan ayyuka da more rayuwa a ƙasar.

Ma’aikatun da suka fi samun kasafi su ne:

  • Tsaro: Naira tiriliyan 5.41
  • Aikace-aikace: Naira tiriliyan 3.56
  • Ilimi: Naira tiriliyan 3.52
  • Lafiya: Naira tiriliyan 2.48


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *