Similar Posts
ZAFAFAN LABARAN 10 GA WATAN SATUMBA 2025 #hausanews #bbchausa #africa
Rundunar ‘Yansanda Ta Kama Mutum 9 Da Harsasai 4,264 Da Muggan Makamai A Nasarawa Kwamishinan ‘Yansandan jihar Nasarawa CP. Shattima Muhammad ya bayyanawa manema labarai rawar da Rundunar ‘yansandan jihar suka taka wajen kama masu aikata miyagun laifuka. Kwamishinan ya bayyana cewa rundunar ta kama mutum 9 tare da kwato harsasai 4,264 a wasu ayyukan…
LABARAN YAMMACIN ALHAMIS 14-08-2025
Labaran Yammacin Alhamis 14/08/2025CE – 20/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Gwamnatin tarayya ta amince da kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu guda tara. Hedikwatar Tsaro ta Ƙasa, ta ce rahotannin da ake yaɗawa cewar ƙasurgumin ɗan bindiga Bello Turji, ya miƙa wuya ba gaskiya ba ne. El-Rufai ya girgiza Kaduna yayin kamfen ɗin ɗan takarar ADC…
LABARAN SAFIYAR ALHAMIS 14-08-2025
Labaran Yammacin Laraba 13/08/2025CE – 19/02/1447AH Ga Takaitattun Labaran. Gwamnatin tarayya ta janye ƙarar da ta shigar kan Comfort Emmanson, fasinjar nan da ake zargi da tayar da hankali a cikin jirgin Ibom Air. Gwamnatin tarayya ta ce za ta haɗa gwiwa da wasu kamfanoni domin gina titin jirgn ƙasa mai ɗankaren gudu da zai…