Yadda Babban Taronjam’iyyar PDP ke gudana
Wainar da ake toyawa a zauren Babban Taronjam’iyyar PDP na Ƙasa da ke gudana a birnin Ibadan na Jihar Oyo
Wainar da ake toyawa a zauren Babban Taronjam’iyyar PDP na Ƙasa da ke gudana a birnin Ibadan na Jihar Oyo
Sat, 15 Nov 2025 12:55:56 GMT + 0100
Kamar Loading …
Matatar Man Fetur ta Dangote ta rage farashin man fetur daga Naira 850 zuwa Naira 820 kan kowace lita, wanda sabon farashin zai fara aiki daga ranar 12 ga watan Agusta, 2025. Matatar ta ce wannan ragin farashi yana cikin jajircewarsa na tallafawa ci gaban ƙasa, tare da tabbatar da cewa an samu isasshen mai…
Abin da ya faru ranar Alhamis, 12 ga Maris ya sauya alkablar, inda ‘yan majalisar Dattawa tara masu rike da mukami a majalisar dattawa ta 10 suka bar jam’iyyun siyasarsu zuwa jam’iyyar ADC. Kamar dai kowacce zaman taron majalisar dattawa da ke gudana, amma a wannan zama ya sauya al’amura lokacin da shugaban majalisar dattawa,…
Karin fannoni A kokarin iyaye mata na kula da lafiyarsu da kuma tsare lafiyar iyalansu, hanyoyin bayar da tazarar haihuwa na asibiti sun zama zabin da mata da dama ke komawa gare su. Sai dai duk da shaharar wadannan hanyoyi, akwai mata da dama da ke fuskantar matsaloli daban-daban yayin amfani da…
Yanzu haka ana gudanar da taron bangarorin da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar tinkarar sauyin yanayin duniya ta Majalisar Dinkin Duniya, karo na 30, wato “COP 30” a takaice, a birnin Belem na kasar Brazil, inda a ranar Juma’a 14 ga wata aka kira wani taro a gefe mai taken “Dabarun Kasar Sin Na…
Kasar Sin da hukumar gudanarwar kungiyar tarayyar Afirka ta AU, sun sake sabunta hadin gwiwarsu, game da bunkasa amfani da fasahohin zamani wajen raya noma, da tsarin samar da abinci mai jure kalubale a sassan nahiyar Afirka. Da yake tabbatar da hakan a jiya Jumma’a, cikin jawabinsa a taron masu ruwa da tsaki, wanda aka…
Rundunar tsaro karkashin Operation FANSAN YAMMA ta daƙile wani harin ’yan ta’adda a kan hanyar Bingi–Kekun Waje–Gusau a Jihar Zamfara. Duk da daƙile harin, sojoji biyar da ɗan sanda ɗaya sun rasa rayukansu a yayin artabun. Jama’a Sun Nuna Rashin Gamsuwa Da Donald Trump Yayin Da Ya Cika Shekara Guda a Wa’adin Mulkinsa Mataimakin Ministan…