Yadda Babban Taronjam’iyyar PDP ke gudana
Wainar da ake toyawa a zauren Babban Taronjam’iyyar PDP na Ƙasa da ke gudana a birnin Ibadan na Jihar Oyo
Wainar da ake toyawa a zauren Babban Taronjam’iyyar PDP na Ƙasa da ke gudana a birnin Ibadan na Jihar Oyo
Sat, 15 Nov 2025 12:55:56 GMT + 0100
Kamar Loading …
Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya miƙa kasafin kuɗin 2026 da ya kai darajar Naira biliyan 517.5 ga Majalisar Dokokin jihar, yana mai kiran shi “Kasafin Haɓaka Ci gaba”. A yayin gabatarwar da aka yi a Lafia, ya gode wa ’yan majalisar bisa yadda suke mara masa baya wajen tabbatar da ingantattun tsare-tsaren…
Da yammacin yau Asabar bisa agogon wurin, shugaban Koriya ta Kudu Lee Jae-myung ya tattauna da shugaban Sin Xi Jinping a Gyeongju na Koriya ta Kudu. Yayin tattaunawar, Xi Jinping ya bayyana cewa inganta ci gaban dangantaka tsakanin Sin da Koriya ta Kudu ya kasance zabi mai kyau wanda ya dace da muradun al’ummomin…
Majalisar Wakilai a ranar Alhamis, ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta yi amfani da diflomasiyya da duk wasu hanyoyi don tabbatar da dawowar tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan lafiya daga Guinea Bissau, bayan juyin mulkin sojoji a ƙasar. Wannan kuduri ya biyo bayan amincewa da kudurin gaggawa da Shugaban Masu Rinjaye na…
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta gabatar da korafi mai tsanani ga Japan, dangane da munanan kalaman da take yi game da katafaren taron da kasar Sin za ta yi, albarkacin cika shekaru 80 da al’ummar Sinawa ta yi nasara a yakin kin harin Japan da yakin duniya na II. Yayin taron manema labarai na…
Rundunar Operation Haɗin Kai ta Sojin Nijeriya ta sanar da gano wani wuri da mayaƙan ƙungiyar Boko Haram ke ɓoye man fetur, magunguna da sauran kayayyakin aikinsu a ƙarƙashin ƙasa. Samun wannan nasarar na zuwa ne bayan jerin samamen da dakarun rundunar Operation Desert Sanity suka kai a yankunan Timbuktu Triangle da…
An kama mutum biyu ’yan jam’iyyar NNPP a Karamar Hukumar Tofa da ke Jihar Kano, kan sukar Shugaban Karamar Hukumar, Ibrahim Yakubu Addis, a Facebook. Wadanda da aka kama sun hada da Murtala Garba Doka da Shamsu Safiyanu Lambu wanda aka fi sani da Shamzeet Lambu. Rahotanni sun bayyana cewar shugaban karamar…