Similar Posts
Wadi Al-Salam: Maƙabartar Musulmai Mafi Girma A Duniya
[ad_1] Makabartar Wadi al-Salam da ke birnin Najaf a kasar Iraki, ita ce makabartar Musulmai da ta fi kowace makabarta girma a duniya. An binne sama da mutum miliyan shida a cikinta, inda wasu kaburburan da ke ciki suka samo asali tun karnuka da suka gabata. Mafi yawan wadanda ake binnewa da kuma masu…
Rashin wutar lantarki ta kassara kasuwanci a Kaduna, Kano da Katsina
[ad_1] Duk da Najeriya na cikin yanayin damina, wanda ake ganin a lokacin ta fi samar da wutar lantarki ga ’yan ƙasarta, amma jama’a a jihohin Kaduna da Kano na ci gaba da kokawa kan ƙarancin wutar. A duk shekara jama’a na more wutar lantarki a Nijeriya a lokacin damina saboda tashoshin ruwa na samar…
Abin Da Ya Kamata A Sani Game Da Gasar Cin Kofin Duniya Ta Bana
[ad_1] Jiya Talata aka kammala buga wasannin share fagen shiga Gasar kofin Duniya na FIFA da za a fara a watan Yunin wannan shekarar a kasashen Amurka, Mexico da Canada, kasashe 6 ne suka samu damar shiga gasar a Daren Jiya ciki har da kasar Congo wadda ta fitar ta Nijeriya a matakin wasannin share…
Matashi ya kashe abokinsa da wuƙa har lahira a Kano
[ad_1] Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta tabbatar da cafke wani matashi mai shekara 25, Mustapha Isma’il, bisa zargin caka wa abokinsa, Halifa mai shekara 24, wuƙa. Matashin ya rasu bayan caka masa wuƙa da Mustapha ya yi sakamakon saɓani da suka samu. Kakakin rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce lamarin…
Girgizar ƙasa ta kashe mutum 610 a Afghanistan
[ad_1] Aƙalla mutum 610 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu sama da 1,300 suka jikkata sakamakon girgizar ƙasa mai ƙarfi da ta afku a ƙasar Afghanistan. Rahotanni daga hukumomi da kafafen watsa labarai na duniya sun ce ibtila’in ya auku ne a yankin gabashin ƙasar Afghanistan, kusa da iyakarta da Pakistan….
Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 5, sun ceto mutum 3 a Borno
[ad_1] Sojojin rundunar Operation HADIN KAI sun kashe ’yan ta’adda biyar tare da ceto wasu mutum uku da aka sace a Jihar Borno. An kai samamen ne da safiyar ranar Lahadi, 4 ga watan Janairu, 2026, a Ƙaramar Hukumar Konduga. Jami’in yaɗa labarai na rundunar a Arewa maso Gabas, Laftanar Kanar Sani…