Similar Posts
Kotu Ta Kori Buƙatar Minista Tinubu Na Hana Fitar Da Takardun Karatunsa
[ad_1] Kotun Tarayya da ke Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar Ministan ƙirƙire-ƙirƙire, Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, wanda ya nemi hana Jami’ar Nsukka (UNN) fitar da bayanan karatunsa. Nnaji ya shigar da ƙara kan Ministan Ilimi, da Hukumar NUC, da jami’an jami’ar — ciki har da Shugaban Jami’ar, da Magatakarda, da Majalisar Jami’ar, yana…
Batun Umarnin Kotu Na Kama Tsohon Shugaban INEC Ƙage Ne Kawai
[ad_1] Shugaban jam’iyyar AA, Kenneth Udeze, ya yi watsi da rahotannin kafafen yada labarai na cewa, wata kotu ta bayar da umarnin kama tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, tare da ɗaure shi. Udeze, a wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis, ya bayyana rahotannin a…
Kyaftin Ɗin Tawagar Super Eagles Ya Yi Ritaya Daga Buga Ƙwallo A Nijeriya
[ad_1] Ɗan wasan baya kuma kyaftin na Super Eagles, William Troost-Ekong, ya sanar da yin ritaya daga buga kwallon kafa ta kasa da kasa a hukumance, wanda hakan ya kawo karshen wasannin da ya bugawa tawagar Super Eagles ta Nijeriya. Shahararren mai fashin baki akan harkokin wasanni Fabrizio Romano ne ya sanar da labarin…
SAHUR (Falalarsa Da Fa’idojinsa) Na 22
[ad_1] Fa’idar Sahur 1. Yin sahur koyi ne da annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wa alihi wa sallam), kuma malamai sun yi ijma’i a kan mustahabbi ne yinsa kamar yadda Ibnul Munzir da Imamu Annawawi suka naƙalto. 2. Yin sahur saɓa wa Yahudu da Nasara ne, domin su ba sa yin sahur a azuminsu kamar yadda…
Kwankwaso: ADC Ta Zargi Shirin Rikita Jam’iyyar, Ta Zargi Gwamnati Da Matsa Wa INEC Lamba
[ad_1] Jam’iyyar ADC ta zargi Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin jam’iyyar APC da kokarin haddasa rikici a cikin jam’iyyar, bayan sauya sheƙar Rabiu Musa Kwankwaso zuwa ADC. A cikin wata sanarwa da Sakataren Yada Labarai na Kasa, Bolaji Abdullahi, ya sanya wa hannu, jam’iyyar ta ce ana kara matsa wa shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta…
Tattaunawar Xi Da Trump Tana Da Ma’ana
[ad_1] Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana yanayin tattaunawar da aka yi ta wayar tarho tsakanin shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Amurka Donald Trump, a matsayin mai kyau da ma’ana kuma ta abota. Kakakin ma’aikatar Mao Ning, ta tabbatar yayin taron manema labarai na yau Talata cewa, Amurka ce ta…