Farashin kayayyaki ya sauka zuwa kashi 18.02 a watan Satumba — NBS

[ad_1]



Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS), ta bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya, ta sauka zuwa kashi 18.02 a watan Satumba, 2025, idan aka kwatanta da kashi 20.12 da aka samu a watan Agusta.

A cewar rahoton hukumar, hauhawar farashin kayayyaki gaba ɗaya a watan Satumba ta kasance kashi 0.72, yayin da farashin kayan abinci ya ragu da kashi 1.57, idan aka kwatanta da watan da ya gabata.

Cikakken bayani na tafe…


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *