Majalisa ta ɗage ranar dawowarta zuwa 7 ga watan Oktoba
Majalisar Dokoki ta Kasa ta ɗage ranar dawowarta daga hutu zuwa 7 ga watan Oktoba, 2025.
Karin bayani na tafe..
Majalisar Dokoki ta Kasa ta ɗage ranar dawowarta daga hutu zuwa 7 ga watan Oktoba, 2025.
Karin bayani na tafe..
Rundunar Sojojin Nijeriya ta ce, sun kashe mayaƙan Boko Haram 13 bayan da suka yi nasarar daƙile wani harin kwantan ɓauna da ‘yan mayaƙan suka shirya da wasu bama-bamai a kan ayarin sojojin da ke kusa da garin Kareto na Jihar Borno, a ranar Laraba. Harin dai ya faru ne a yayin…
Terminal, ya kasancewa kamfanin mai na cikin gida ɗaya tilo da ya bunƙasa tashar fitar mai, Green Energy International Limited (GEIL) shi ne gwarzon kamfanin smar da abubuwan gid ana mai da gas na shekara ta 2025. Kamfanin Green Energy International Limited (GEIL) ya cimma babbar nasara a ɓangaren man fetur da gas na…
Fitaccen Attajirin nan na Afirka, Aliko Dangote, ya bayyana damuwa kan yadda rikicin Gabas ta Tsakiya ke ƙara hauhawar farashin man fetur da kuma kawo rashin tabbas ga tattalin arziƙin duniya. Dangote ya faɗi haka ne bayan ganawarsa da Shugaba Bola Tinubu, a Legas. NPC Ta Yi Rajistar Haihuwa 36,000 A Kano Cikin Watanni 9…
Hukumar Kula da Kididdiga ta Kasa wato NBS, a cikin wasu alkaluman da ta fitar sun nuna cewa, a watan Yulin shekarar 2025 hauhawan farashin kaya a kasar ya ragu da kaso 21.88 idan aka kwatanta da rasuwar farashin a watan Yunin na 2025, wanda ya kai kaso 22.22. Kazalika, alkaluman sun nuna cewa, a…
Kamfanin Matatar Man Ɗangote ya sanar da dakatar da sayar da manta ga kwastomomi a kan farashin Naira. Kamfanin ya ce daga ranar Lahadi 28 ga watan nan na Satumba da muke ciki, zai koma sayar da tataccen mansa a kan farashin Dala. Wata samarwa da ya aike wa kwastomominsa ta ce,…
Wasu gungun ’yan ta’adda sun banka wa ofishin ’yan sanda wuta da ke garin Agwara, a hedikwatar Ƙaramar Hukumar Agwara da ke Jihar Nijar. Harin wanda ya auku da asubahin ranar Lahadin ya rutsa da wasu mutum akalla shida da aka yi garkuwa da su. Majiyoyi sun shaida wa Aminiya cewa maharan…