Majalisa ta ɗage ranar dawowarta zuwa 7 ga watan Oktoba
[ad_1]
Majalisar Dokoki ta Kasa ta ɗage ranar dawowarta daga hutu zuwa 7 ga watan Oktoba, 2025.
Karin bayani na tafe..
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Majalisar Dokoki ta Kasa ta ɗage ranar dawowarta daga hutu zuwa 7 ga watan Oktoba, 2025.
Karin bayani na tafe..
[ad_2]
Source link
[ad_1] Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa sama da mutane miliyan 33 a Nijeriya na fama da matsananciyar yunwa, inda ya buƙaci gaggawar ɗaukar mataki daga gwamnati. Akpabio, ya yi wannan bayani ne a lokacin da ya buɗe zaman majalisar bayan hutun da ta je, inda ya jajanta wa waɗanda iftila’in ambaliyar ruwa…
[ad_1] Ma’aikatar sufuri ta kasar Sin, ta ce adadin zirga-zirgar fasinjoji yayin hutun bikin tsakiyar kaka na Sin dake tafe nan da ‘yan kwanaki, zai kai kimanin biliyan 2.36. Da yake karin haske kan hakan, yayin wani taron manema labarai da ya gudana a Lahadin nan, mataimakin ministan ma’aikatar Li Yang, ya ce yayin kwanaki…
[ad_1] Wasu ’yan bindiga da ake zargin sun shigo cikin al’umma sanye da hijabai sun yi garkuwa da mutane 11 ciki har da masallata guda uku a Jihar Zamfara. Lamarin ya faru ne da safiyar ranar Lahadin da ta gabata a garin Dansadau da ke Karamar Hukumar Maru, kamar yadda rahotanni daga…
[ad_1] Abin da ya faru ranar Alhamis, 12 ga Maris ya sauya alkablar, inda ‘yan majalisar Dattawa tara masu rike da mukami a majalisar dattawa ta 10 suka bar jam’iyyun siyasarsu zuwa jam’iyyar ADC. Kamar dai kowacce zaman taron majalisar dattawa da ke gudana, amma a wannan zama ya sauya al’amura lokacin da shugaban majalisar…
[ad_1] Babbar kotun majistare da ke Yaba ta bayar da umarnin a tono gawarwakin mutane 10 da gobara ta kashe a ginin Afriland Towers da ke Legas a ranar 16 ga Satumba, 2025, domin a gudanar da bincike a kansu. Alkalin kotun, Mai shari’a Atinuke Adetunji ce ta bayar da umarnin a…
[ad_1] Mai magana da yawun ma’aikatar tsaron al’umma ta kasar Sin Zhang Ming, ya ce adadin mutanen da suka shigo don ziyartar kasar Sin a shekara, tun bayan kaddamar da manufar nan ta yada-zango na tsawon sa’o’i 240 ba tare da bukatar neman biza ba, ya kai mutum miliyan 40.6, adadin da ya karu da…