Kotu ta dage sauraron bukatar belin El-Rufai
[ad_1]
Kotu ta dage sauraron bukatar belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, zuwa ranar Talata
Karin bayani na tafe
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Kotu ta dage sauraron bukatar belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, zuwa ranar Talata
Karin bayani na tafe
[ad_2]
Source link
[ad_1] Shugaban Cocin Katolika na Duniya, Fafaroma Leo XIV, ya musanta zargin cewa ana yi wa Kiristoci kisan kiyashi a Najeriya. Babban limamin, ya bayyana cewa duk da cewa akwai damuwa dangane da matsalar tsaron Nijeriya, amma babu wani mabiyi na kowanne addini da matsalar ta ƙyale. “Matsalar tsaron da ake fuskanta…
[ad_1] Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya koma jam’iyyar APC a hukumance bayan ficewa daga jam’iyyar NNPP da aka zaɓe shi a cikinta a 2023. An sanar da komawar tasa ne a wani taro da aka yi a gidan gwamnati, inda manyan shugabannin APC suka halarta, ciki har da Abdullahi Umar Ganduje, Sanata Barau…
[ad_1] Kasar Sin na kiyaye wata al’ada ta tsawon shekaru 36 a fannin diflomasiyya, wato a farkon kowace shekara, ministan harkokin wajen kasar kan yi ziyararsa ta farko a kasashen waje a nahiyar Afirka. A wannan shekara ma haka za a yi, duba da cewa, ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta sanar a yau Laraba…
[ad_1] Sakataren Jam’iyyar APC na Ƙasa, Sanata Ajibola Basiru, ya buƙaci Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, da ya yi murabus daga majalisar ministocin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, bisa zargin tsoma baki cikin harkokin cikin gida na jam’iyyar APC. Basiru ya ce matakin Wike bai dace ba, musamman ganin cewa ba ɗan jam’iyyar APC…
[ad_1] Tun daga ranar Talata 18 ga wata zuwa Alhamis 20 ga watan nan na Nuwamba, sojojin Sin da na Amurka sun gudanar da taron rukuni na biyu na aiki, da kuma taron shekara-shekara na tsarin tattauna tsaron aikin soja kan teku tsakanin Sin da Amurka na 2025, a jihar Hawaii ta Amurka. Bisa…
[ad_1] Wata budurwa mai suna Maida Aliyu, ta sanar da wani abin mamaki da akuyarta da ‘yar uwar mahaifiyarta ta bata, cewa ta sake yin abin mamaki game da haihuwar awaki da take yi mai yawa. A cewarta; wannan akuya tun a shekarun baya tana haihuwar ‘ya’ya biyu, daga baya kuma ta sake haifar ‘yan…