Yadda Gawuna ya yanki katin Jam’iyyar ADC
Tsohon mataimakin Gwamnan Kano kuma dan takarar gwamna a Jam’iyyar APC a zaben 2023, Nasiru Yusuf Gawuna ya yanki katin zama dan Jam’iyyar ADC, kimanin awa 24 bayan ficewarsa daga APC.







Tsohon mataimakin Gwamnan Kano kuma dan takarar gwamna a Jam’iyyar APC a zaben 2023, Nasiru Yusuf Gawuna ya yanki katin zama dan Jam’iyyar ADC, kimanin awa 24 bayan ficewarsa daga APC.







Kamar Ana lodawa…
Akalla mutane 40 ne aka yi garkuwa da su a wani masallaci da ke kauyen Gidan Turbe a karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara a safiyar ranar Litinin. Hakan ya nuna koma baya ga yarjejeniyar zaman lafiya a jihohin Katsina da Zamfara da aka yi da ‘yan bindigar da ke addabar yankin Arewa maso Yamma….
James Shikwati, masanin ilimin tattalin arziki dan kasar Kenya ne mai daukar ra’ayi na “Liberalism”, wanda ya dade yana ba da shawarar magance talauci a Afirka ta hanyar amfani da dabarar ciniki cikin ‘yanci. Watakila sakamakon yadda yake gudanar da bincike da samun fahimta mai zurfi kan tsarin tattalin arziki na “Liberalism”, a kwanan…
Tun lokacin da aka kafa shi, Bankin Proɓidus ya ci gaba da jajircewa wajen sake fasalin banki ta hanyar ƙirkire-ƙirkire, haɗin gwiwa da kuma hidimtawa abokan ciniki. A cikin ƙasa da shekaru goma, bankin ya rikiɗe zuwa ɗaya daga cikin manyan cibiyoyin hada-hadar kuɗi a Nijeriya, wanda ke ba da mafita da hanyar ga…
Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC sun tsare tsohon shugaban Hukumar Kula da Harkokin Ruwa da Tsaro ta Najeriya (NIMASA), Bashir Jamoh. Majiyoyi masu inganci sun shaida wa Aminiya cewa Bashir, wanda ya jagoranci hukumar daga 2020 zuwa 2023, har yanzu yana tsare a hannun hukumar a lokacin…
’Yan sanda a kasar Indonesia sun ce an garzaya da daruruwan mutane zuwa asibiti bayan wani abu da ake zargin bam ne ya fashe a wani masallacin Juma’a da ke Jakarta babban birnin kasar. Lamarin ya faru ne a lokacin sallar Juma’a a cikin wani ginin makaranta da ke Kelapa Gading, a…
Majalisar Wakilai ta ƙaddamar da bincike kan ƙaruwar koke-koken ’yan Najeriya kan yawan cire musu kuɗaɗe ba tare da bayani ba daga asusun ajiyarsu da bankunan kasuwanci ke yi. Wannan mataki ya biyo bayan amincewa da wani ƙuduri da ɗan majalisa Hon. Tolani Shagaya (APC, Kwara) ya gabatar, inda ya nuna damuwa…