Rokar Smart Dragon-3 Ta Kasar Sin Ta Harba Taurarin Dan’adam Daga Teku

[ad_1]

Rokar kasar Sin mai suna Smart Dragon-3 ta tashi a jiya Lahadi a lardin Shandong dake gabashin kasar Sin, inda ta aika rukunin taurarin dan’adam na CentiSpace 02 zuwa da’irar sararin saramaniya da aka tsara hawansu.

Rokar ta tashi da karfe 11:49 na dare bisa agogon Beijing daga teku a kusa da birnin Haiyang. Cibiyar harba tauraron dan’adam ta Taiyuan ce ta gudanar da aikin na harba taurarin daga teku. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *