Sin Za Ta Tura Wakilin Musamman Zuwa Gabas Ta Tsakiya Domin Yunkurin Shawo Kan Rikicin Da Ya Barke

[ad_1]

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta ce Sin za ta ci gaba da aiki tare da dukkanin sassa, ciki har da masu ruwa da tsaki a rikicin Gabas ta Tsakiya, da nufin tattaunawa, da yunkurin shiga tsakani da kokarin cimma matsaya.

Mao, wadda ta bayyana hakan a Alhamis din nan, yayin taron manema labarai na yau da kullum, lokacin da take amsa tambaya mai nasaba da rikicin yankin da aka yi mata, bayan barkewar dauki-ba-dadi tsakanin Iran da Amurka da Isra’ila, ta ce nan ba da jimawa ba, Sin za ta tura wakilin musamman na gwamnatin kasar Zhai Jun zuwa Gabas ta Tsakiya, domin tattauna batun Gabas ta Tsakiya. (Saminu Alhassan)

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *