Mun jefa bam sama da 1,200 a Iran a rana guda — Isra’ila

[ad_1]



Sojojin saman Isra’ila sun bayyana cewa sun jefa fiye da bam 1,200 a ƙasar Iran cikin yini guda a hare-haren haɗin gwiwa da Amurka.

Daga cikin wuraren da aka kai hari a Iran akwai makarantar firamare ta ‘yan mata a Minab, inda aka ruwaito cewa mutane aƙalla 148 sun rasu, yayin da wasu da dama suka ji rauni.

Ministan Harkokin Waje na Iran, Abbas Araghchi, ya ce an kashe “yara da dama waɗanda ba su ji ba ba su gani ba” a harin makarantar, wanda ya ce “ba a ci bulus ba saboda za mu mayar da martani mai tsanani.”


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *