‘Yansanda Sun Ƙaryata Zargin Kutsen ‘Yan Ta’addan Boko Haram A Jihar Akwa Ibom

[ad_1]


Rundunar ‘Yansandan Jihar Akwa Ibom ta yi watsi da zarge-zargen cewa, ‘yan ta’addan Boko Haram sun fara yin ƙaura zuwa jihar.

Wannan ya biyo bayan wani bidiyo da ya yadu a kafafen sada zumunta dake zargin cewa ‘yan ta’addan da sojoji suka kora suna kan hanyarsu ta zuwa Kudancin kasar.

Jami’in Hulda da Jama’a na Rundunar ‘yansandan jihar Akwa Ibom, DSP Timfon John, a madadin Kwamishinan ‘Yansandan, CP Baba Azare, ya bayyana cewa, wadannan zarge-zarge ne kawai marasa tushe.

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *