’Yan ta’adda sun kashe mutane 30 a kasuwa a Neja
[ad_1]
’Yan bindiga sun kashe aƙalla mutane 30 a kasuwa, ciki har da ƙananan yara da mata Ƙaramar Hukumar Borgu ta Jihar Neja.
Shaidu sun ce maharan sun yi wa mutanen kisan gilla ne a Kasuwar Daji da ke yankin Demo inda suka yi awon gaba da tarin kayan abinci.
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link