‘Yan Ta’adda 11 Sun Miƙa Wuya Yayin Da Sojoji Suka Kashe 8 A Borno
- Sin Za Ta Aiwatar Da Matakan Bunkasa Sayayya Da Bude Kofa A Shekarar 2026
- Gwamnatin Katsina Ta Bayyana Dalilin Sakin Mutane 70 Da Ake Zargi Da Ta’addanci
LABARAI MASU NASABA Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya ayyana bude gasar wasanni ta kasa karo na 15 a yau Lahadi. Xi ya halarci…
Mazauna yankunan Zurak da Sabon Gari a gundumar Bashar da ke Ƙaramar Hukumar Wase a Jihar Filato, sun tsere daga gidajensu bayan wasu hare-hare da ’yan bindiga suka kai. A ranar Litinin, ’yan bindiga a kan babura sun kai farmaki yankunan. A Zurak, sun kashe soja guda ɗaya da wasu mutum biyar,…
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta ce bai dace ba, kuma bai kamata a nemi kasar Sin ta shiga tattaunawar kwance damarar makaman nukiliya tare da Amurka da Rasha ba. Kakakin ma’aikatar Guo Jiakun ne ya bayyana haka, yayin taron manema labarai na yau Laraba, lokacin da yake mayar da martani game da rahotannin dake…
Fa’idar Sahur 1. Yin sahur koyi ne da annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wa alihi wa sallam), kuma malamai sun yi ijma’i a kan mustahabbi ne yinsa kamar yadda Ibnul Munzir da Imamu Annawawi suka naƙalto. 2. Yin sahur saɓa wa Yahudu da Nasara ne, domin su ba sa yin sahur a azuminsu kamar yadda Muslim…
Akalla mutane 236 ne suka rasa rayukansu sakamakon mummunar ambaliyar ruwa a jihohi 27 na tarayyar Nijeriya da kuma babban birnin tarayya Abuja a bana, kamar yadda wani sabon rahoto da Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta fitar a shekarar 2025. Rahoton ya nuna cewa, kawo yanzu ’yan Nijeriya 409,714 ne…
Tsohon firaministan kasar Japan Yoshihiko Noda, ya soki kalamai marasa dacewa da firaministar Japan mai ci Sanae Takaichi ta furta dangane da yankin Taiwan na Sin, yana mai bayyana kalaman nata a matsayin na wuce gona da iri, kuma masu matukar hadari. Noda, wanda a yanzu haka ke jagorantar jami’iyyar adawa ta CDPJ, ya…