’Yan Najeriya da tauraronsu ya haska a Ballon d’Or

[ad_1]



A ranar Litinin aka gudanar da bikin bayar da kyautar Ballon d’Or a Birnin Paris, inda ake karrama fitattun ’yan ƙwallon duniya.

A bana, Ousmane Dembele na Ƙasar Faransa da PSG ne, ya lashe kyautar maza, yayin da Aitana Bonmati ta Spaniya ta lashe ta mata karo na uku a jere.

Abin farin ciki ga Najeriya shi ne, mai tsaron ragar Super Falcons, Chiamaka Nnadozie, ta zo ta huɗu a jerin mata, wanda shi ne matsayi mafi girma da wata ’yar Najeriya ta taɓa samu.

Ga jerin ’yan Najeriya da suka taɓa shiga cikin jerin waɗanda suka fafata neman kyautar Ballon d’Or:

Ya taka leda a Ajax inda ya taimaka wajen lashe gasar Champions League. Ya zo na 21 a duniya.

  • Baby Kanel – 1996 Da 1999

Ya taimaka wa Najeriya ta lashe Olympics a Atlanta 1996, sannan ya taka rawa a Inter Milan da Arsenal. Ya zo na 11 a 1996 da na 23 a 1999.

“Prince of Monaco” ya taimaka wa Monaco wajen lashe gasar Ligue 1. Ya zo na 32.

  • Asisat Oshoala — 2022 da 2023

Ita ce mace ta farko daga Najeriya da ta shiga jerin neman kyautar Ballon d’Or. Ta zo na 16 a 2022, sannan ta zo na 20 a 2023.

Ya jagoranci Napoli wajen lashe gasar Serie A bayan shekara 33. Ya zo na 8, sannan ya lashe gwarzon ɗan ƙwallon Afirka.

Tauraronsa ya haska Atalanta, inda ya taimaka mata wajen lashe gasar Europa League, ya kuma zura ƙwallaye a Gasar Afirka. Ya zo na 14.

  • Sharhi game da Biasiadapy – 2025

Ta zo na 4 a cikin masu tsaron raga mata, abin alfahari ga Najeriya. Ta kuma lashe gasar Kofin Afirka sau biyu (2018 da 2024).


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *