Yadda matasa ke bada gudunmawa ga ci-gaban al’umma

[ad_1]

Karin fannoni



Samun matasan da ke bayar da gudunmawa ga ci-gaban al’ummominsu abu ne da ba kasafai ake samu ba a wannan zamani.

Amma duk da haka, wasu matasa sun sadaukar da rayuwarsu wajen bayar da gudunmawarsu wajen ci-gaban al’ummarsu.

Shirin Najeriya  A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan irin gudunmawar da matasa ke bayarwa wajen ci-gaban al’ummarsu.

Domin sauke shirin, latsa nan


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *