Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi yayin ziyara a Turkiyya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi a ƙasa yayin ziyara wannan Talatar a birnin Ankara na Turkiyya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi a ƙasa yayin ziyara wannan Talatar a birnin Ankara na Turkiyya.
A ranar 5 ga wata agogon Amurka, shugaban kasar Donald Trump ya rattaba hannu kan wata doka ta zartaswa don maido da sunan tarihi na ma’aikatar tsaron Amurka, inda ya sake mata suna zuwa “ma’aikatar yaki”. Dokar zartaswar ta bayyana cewa, wannan matakin na da nufin aike wa da abokan takun-saka ne cewa, Amurka a…
Farawa da addu’ar tashi daga barci. Domin hakan yana sa kwakwalwa ta fara aiki cikin nutsuwa. Sannan yana rage damuwa tun da safe. Shan ruwan dumi, domin yana motsa hanji, da tsarkake jiki daga guba. Yana hana bushewar baki da fata. Wanke fuska da baki da farko da Brush da makilin mai fluoride. Goge harshe…
Mutane biyu, ciki har da ɗan sanda da ɗan hakimi, sun rasa rayukansu a wani rikici da ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya a Komi, ƙaramar hukumar Funakaye a Jihar Gombe. Rikicin ya fara ne a ranar Lahadi bayan wani saɓani tsakanin manoma da makiyaya ya rikiɗe zuwa faɗa, inda matasa daga ƙauyukan maƙwabta…
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta gabatar da korafi mai tsanani ga Japan, dangane da munanan kalaman da take yi game da katafaren taron da kasar Sin za ta yi, albarkacin cika shekaru 80 da al’ummar Sinawa ta yi nasara a yakin kin harin Japan da yakin duniya na II. Yayin taron manema labarai na…
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake jaddada cewar Muhammadu Sanusi II ne, halastaccen Sarki a hukumance Ya bayyana haka ne a ranar Asabar, a lokacin bikin yaye ɗalibai karo na huɗu a Jami’ar Skyline University of Nigeria (SUN) da ke Kano. “Muhammadu Sanusi II shi kaɗai ne Sarkin…
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce matsalar tsaro na iya hana ta gudanar da aikin rijistar masu zabe a kananan hukumomin jihar Borno guda hudu. Kananan hukumomin da lamarin zai iya shafa su ne Abadam, Guzamala, Marte da Kala-Balge. Bayanin hakan dai ya fito ne daga bakin Kwamishinan Zabe na jihar,…