Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi yayin ziyara a Turkiyya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi a ƙasa yayin ziyara wannan Talatar a birnin Ankara na Turkiyya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi a ƙasa yayin ziyara wannan Talatar a birnin Ankara na Turkiyya.
Wasu da ba a san ko su wane ba sun kashe wata matar aure da ’ya’yanta uku a gidansu da ke unguwar Chiranchi Dorayi a Jihar Kano. Lamarin ya faru ne a ranar Asabar, 17 ga watan Janairu, 2026, lamarin da ya girgiza mazauna yankin. Sin: Tattaunawa Da Diplomasiyya Na Da Muhimmanci Wajen Samun Zaman…
Za a gudanar da taron motoci masu amfani da fasahohin zamani na duniya na shekarar 2025 tun daga ranar 16 zuwa 18 ga wannan wata a birnin Beijing, wanda ma’aikatar kula da harkokin masana’antu da sadarwa ta kasar Sin, da ma’aikatar harkokin sufuri ta kasar, da gwamnatin birnin Beijing suka karbi bakuncin gudanar da shi….
Akwai wani yanayi na rashin tabbas a tsakanin kamfanoni masu zaman kansu da kuma matafiya Umara daga Nijeriya zuwa ƙasar Saudiyya, yayin da yaƙin Iran da Amurka ke ci gaba da yin illa ga ayyukan jiragen sama da sauran harkokin kasuwanci. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, ɗimbin al’ummar musulmi suna zuwa ƙasar Saudiyya a…
A yau Laraba, mataimakin shugaban hukumar sanya ido da jagorancin kadarorin gwamnatin kasar Sin, karkashin majalisar gudanarwar kasar Pang Xiaogang, ya ce jimillar kudaden da kamfanoni mallakin gwamnatin tsakiya ta Sin ke kashewa a fannonin bincike da samar da ci gaba, sun ci gaba da haura kudin kasar yuan tiriliyan daya cikin shekaru hudu a…
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA) ta kama kilo 588 na miyagun kwayoyi tare da lalata gonakin wiwi masu girman hekta shida a jihar Adamawa. Kwamandan hukumar a jihar, Barr. Aliyu Abubakar, ya bayyana hakan a taron manema labarai da aka gudanar a Yola, inda ya ce gonakin wiwin sun shigo hannu…
An kashe wani manomi, Muhamamad Abdullahi, mai shekara 50, daga Garin Mallam cikin ƙaramar hukumar Karasuwa, a Jihar Yobe bayan an harbe shi da kibiya a lokacin wata taƙaddama da makiyaya a gonarsa. Majiyoyi sun ce, waɗanda ake zargin, waɗanda aka bayyana a matsayin Usmanu Alhaji Musa, Buba Alhaji Manu da Ahmadu…