Tinubu ya naɗa sabon Minista
[ad_1]
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa sabon Minista a gwamnatinsa.
Karin bayani na tafe..
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa sabon Minista a gwamnatinsa.
Karin bayani na tafe..
[ad_2]
Source link
[ad_1] Dakarun rundunar sojoji ta 22 Armored Brigade da ke aiki a ƙarƙashin Operation Park Strike V tare da haɗin gwiwar Jami’an tsaron gandun daji sun kashe wasu ’yan ta’adda da ba a tantance adadinsu ba a dajin Kainji da ke Ƙaramar hukumar Borgu a Jihar Neja. Hakazalika an samu nasarar ƙwato…
[ad_1] ’Yan bindiga sun kashe mutum 3 tare da yin garkuwa da wasu 64 a ranar Asabar a Karamar Hukumar Tsafe ya Jihar Zamfara. Cikin waɗanda ’yan ta’addan suka kashe har da wani jigon jam’iyyar APC, Hon. Umaru Moriki wanda aka bindige a kan hanyar Gusau zuwa Tsafe, waɗanda aka yi garkuwa…
[ad_1] Mataimakin ministan harkokin wajen Sin Miao Deyu, ya je ofishin jakadancin Iran da ke birnin Beijing a jiya Alhamis, inda ya gabatar da ta’aziyyar rasuwar shugaban addini na kasar Ayatollah Ali Khamenei, a madadin kasar Sin. (Fa’iza Muhammd Mustapha) [ad_2] Source link
[ad_1] Rahotanni sun bayyana cewa Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sauya sheƙa daga jam’iyyar PDP zuwa APC mai mulki a ƙasar. Mataimaki kuma muƙaddashin Gwamnan, Mani Mummuni ne ya sanar da hakan bayan taron majalisar zartarwar jihar da aka gudanar a gidan gwamnati da ke Gusau. Bayan kammala taron, mambobin majalisar…
[ad_1] Hukumar kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta fitar da sunayen zaratan ‘yan wasa 11 da suka fi ƙoƙari a gasar cin kofin kasashen nahiyar Afirika (AFCON) da aka kammala a kasar Morocco, inda sunayen ‘yan wasan Nijeriya 3 da suka hada da Victor Osimhen, Ademola Lookman da Calvin Bassey suka fito a cikin jerin…
[ad_1] Ministan ya kara da cewa Ma’aikatar Bunkasa Masana’antar Karafa za ta bayar da tallafin manufofi da ababen more rayuwa, ciki har da hada ayyukan sufuri na Stellar Steel a cikin Tsarin Kasa na Ababen More Rayuwa, da kuma ba da dama ga rangwamen haraji da sauran abubuwan tallafi. Sanarwar ta bayyana cewa yarjejeniyar…