Tinubu ya naɗa Amupitan a matsayin Shugaban INEC
[ad_1]
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Farfesa Joash Ojo Amupitan (SAN) a matsayin sabon Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC).
Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban ƙasar ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa, a ranar Alhamis.
“Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne ya gabatar da Amupitan a matsayin wanda zai cike gurbin Shugaban Hukumar INEC, biyo bayan wa’adin Farfesa Mahmood Yakubu.”
Mai dangantaka
[ad_2]
Source link