Tasirin al’adar yi wa mata kaciya

[ad_1]



A tsakanin al’ummomi daban-daban, a kan samu wasu al’adu na yanke wani bangare na al’aura ’ya’ya mata saboda wasu dalilai.

A kasar Hausa a kan yi abin da ake kira yankan angurya da nufin rage wa mace sha’awa, musamman kafin ta yi aure.

Ko menene tasirin wannan al’ada a rayuwar ’ya’ya mata?

Albarkacin Ranar Yaki da Yankan Al’aurar Mata ta Duniya, shirin Najeriya  A Yau zai yi nazari a kan wannan batu.

Domin sauraron shirin, latsa nan:
Domin sauke shirin, latsa nan:


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *