Sin Za Ta Harba Tauraron Dan Adam Samfurin Shenzhou-22
[ad_1]
Kasar Sin na shirin harba tauraron dan Adam samfurin Shenzhou-22 a gobe Talata 25 ga watan nan na Nuwamba, daga tashar harba kumbuna ta Jiuquan dake arewa maso yammacin kasar. (Saminu Alhassan)
[ad_2]
Source link