Shugaba Xi Ya Jaddada Muhimmancin Inganta Biyayyar Siyasa A Rundunar Sojoji Domin Bunkasa Zamanantar Da Tsaron Kasa

[ad_1]

A yau Asabar ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin amfani da karfin musamman na inganta biyayyar siyasa a rundunar sojojin kasarsa, yana mai kira da a kara azama wajen ingiza zamanantar da tsaron kasa, da rundunar dakarun kasar bisa daidaito da dorewa.

Shugaba Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kana shugaban hukumar gudanarwa ta rundunar sojojin kasar Sin, ya yi kiran ne yayin da yake halartar taron tawagar rundunar sojojin kasar mahalarta taro na 4, na majalisar wakilan jama’ar kasar Sin ta 14. (Saminu Alhassan)

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *