Shirin Sauya Sheƙa: An Tsaurara Tsaro A Harabar Gidan Gwamnatin Kano
[ad_1]
- Xi Jinping Ya Amsa Wasikar Malamai Da Dalibai Na Tawagar Mu’amalar Matasa Ta Amurka
- Sin Da Tanzania Sun Yi Alkawarin Karfafa Hadin Gwiwa
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya tabbatar da cewa Laftanar Ahmad Yerima, jami’in sojan ruwa da ya yi musayar kalamai da Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ba zai fuskanci wani matakin ladabtarwa ba. Matawalle ya bayar da wannan tabbacin ne a wata hira da ya yi da DCL Hausa bayan jita-jitar…
[ad_1] Ƙungiyar Tsofaffin Sojoji ta Najeriya ta bukaci gwamnati da ta ɗauki matakai na gaggawa wajen inganta rayuwar mata zawarawan sojojin da suka mutu a bakin aiki tare da ba su goyon bayan da ya dace. Sabon shugaban ƙungiyar a Jihar Bayelsa, Mista Baratuaipre Allison-Alamini, ne ya yi wannan kira jim kaɗan…
[ad_1] Hukumar ’Yan Najeriya Mazauna Ƙasashen Waje (NiDCOM) ta buƙaci mahukuntan ƙasar Mozambique su gaggauta sakin ’yan Najeriya 42 da aka kama a ƙasar ba tare da bayyana takamaiman laifin da suka aikata ba. Shugabar hukumar, Abike Dabiri-Erewa, ta bayyana damuwa kan lamarin, tana mai cewa kama ’yan Najeriya ba tare da…
[ad_1] Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa, NDLEA, reshen Kano, ta kai samame a wurare da dama da ake sayar da miyagun ƙwayoyi a Jihar Kano, inda ta kama mutane akalla 56, ciki har da wani da ake zargi da hannu a kisan kai da aka yi shekaru biyar da suka gabata….
[ad_1] Hukumar Tsaro ta Farin Kaya DSS ta sanar da cafke wani mutum da ake zargi yana da hannu a harin da aka kai cocin Katolika na St. Francis da ke Owo a Jihar Edo a shekarar 2022. Mutumin nan bayan nan wanda aka bayyana da suna Sani Yusuf, shi ne cikon…
[ad_1] Majalisar Dattawan Najeriya za ta tantance wanda Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a matsayin Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa, a zamanta na yau Laraba. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa daga ofishin Shugaban Masu Rinjaye na majalisar, Opeyemi Bamidele. Sanarwar ta ce majalisar ta karɓi buƙatar Shugaban…