Masu garkuwa na namen N42m kan ’yan Maulidin da suka sace a Filato

[ad_1]



’Yan bindiga sun buƙaci a biya su Naira miliyan 42 a matsayin kuɗin fansa kafin su sako samu zuwa halartar taron Maulidi da suka sace a Jihar Filato.

Masu garkuwa da mutanen na name a biya su Naira miliyan 1.5 kowanne daga cikin mutane 28 da ke hannunsu.

A ranar Lahadi da dare ne ’yan bindiga suka tare hanya suka yi abin gaba da mutanen da ke hanyarsu ta zuwa halartar taron Maulidi a Ƙaramar Hukumar Wase da ke Jihar Filato.


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *